Umarnin dafa abinci
- 1
Fisrtly Zaki Dora pots inki awuta kisaka mai kisa ka albasa idan tafara soyuwa seki zuba jajjagen tattasai da tarugu idan yadan rage ruwa sekixuba seasonings dinki if kinada nana ko kifi u can add nidai bansa komaiba seki soya kadan seki kawo ruwa kixuba kirfe tukunyarki kibarshi ya tafasa.
- 2
Idan yatafasa sekikawo macaroni dinki kixuba se kikawo yankkaken albasrki medanyawa se kizuba, kijuya kirufe tukunyarki kiba kamar 10 mint idankikga yadahu sekikawo yankkaken cabbage dinki tareda lawashi. Albasa kixuba sekijuya kirufe tukunyarki kibarshi 2 minutes seki sauka shikenan.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Jollof macaroni
Jollof macaroni yana da dadi ga saukin aiki...#kadunastate#girkidayabishiyadaya


Macaroni Jollof
#teeskitchen


Macaroni da Miya
#kanostate


Macaroni


Macaroni


Macaroni jallouf


Jallof din taliya da macaroni
#Jumuakadai


Jollop macaroni
Masha Allah. Alhamdulillah


Jollof din taliya da macaroni
#teamsokoto wannan girkin yana da dadi kuma yana da saukinyi.


Jollof spaghetti and macaroni
#kaitas


Jollof macaroni
#CKA


Jollof macaroni


Macaroni


Pepper kpomo sauce
#kadunastate


Macaroni


Macaroni jallof
#2909


Fried Macaroni


Jollof macaroni
#kitchenchallenge iyalina sunason macaroni tayi dadi sosai


Fried macaroni
😍😋😋


Jalof macaroni
Tanada Dadi da armashi ga saukin dahuwa


Macaroni Jollof with spinach


Macaroni mai curry
#sokotostate


Yellow macaroni with stew
Inason macaroni da Miya sosai 😋 Zaki iyama Yara idan zasuje school Koda breakfast ma


Jallop macaroni
#kaita


Stir fried macaroni
Kitchenhuntchallenge


Macaroni
Macaroni akwai dadi gashi ba wahala yi


Soyayyar Dafadukan Macaroni🤗😜
Gaskiya wannan macaroni munji dadin ta nida iyali na😋mai gida yace shi day a riqa masa irin ta baya son ta gargajiyan nan😂ina miqa godia ta da recipe inki Princess Amrah👏#Jigawastate


Jallof din macaroni
Barka da jumu'a


Dafadukan indomie with fried egg
Nayishene domin Karin safe


Macaroni omelette
#myfavouritesallahmeal

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16087418
sharhai (2)