Sandar Buhari/Bulalan Malama/Mukullin Banki

Wannan Yana da ga cikin abubuwan taba kalashe na hausawa,Yana da di sosai. Zaki iya yima yara ,sudinga zuwa dashi makaranta.
Sandar Buhari/Bulalan Malama/Mukullin Banki
Wannan Yana da ga cikin abubuwan taba kalashe na hausawa,Yana da di sosai. Zaki iya yima yara ,sudinga zuwa dashi makaranta.
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki Kai rogonki Nika,Inka Niko,ki tankadeshi sai ki Zuba sugar da fresh ki motsa.
- 2
Ki Zuba ruwa kofi biyu da Rabin ko uku a tukunya ki Dora a wuta ya tafasa.bayan ya tafasa
- 3
Kitabbatar ki Zuba garinki ababban mazubi,ki Dauko kofi kina Zuba ruwa zafin Nan kadan kadan
- 4
Kina juyawa da mucciya,harsai Kinga ya hade,sai ki sa hannu ki hade shi sosai.
- 5
Ba a cikas ruwa,kuma kar yayi karfi,zakiga Yana Dan Danko a hannunki.shi kenan sai kirufe.
- 6
NOTE: Ba a sauke ruwan zafi,Yana kan wutar Ake diba kadan kadan kar Azo acika ruwa
- 7
Sannan kikarki barshi Yana Shan iska sbd karya bushe ya karye karfin soyawa arufe..
- 8
Sannan karki barshi yayi over soyuwa,sbd in kin kwashi Yana Kara soya kansa akasa.
- 9
Sai kidauko tray kina mulmula dogo,sai ki hade bakin gida biyu ki lankwasa yayi style ko kibarshi dogo dogo.
- 10
Sai kisa Mai yayi zafi sosai,sannan afara suya,sai bangare daya yayi sannan Zaki juya dayan bangaran sabon gudun karyewa.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Cake Mai mangyada
Nabi wannan hanyar wajan sarrafa,cake Dina da man kuli, kuma Yana Dadi ga laushi,ga sauki ko ba mixer Zaki iya,na samu wannan oil base daga wajan Nafisat kitchen sakina Abdulkadir usman -
Peteto Roll
Yanada dadi sosai kuma yanada saukin yi zaki iyayiwa yara don zuwa makaranta #SSMK TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Strawberry milk shake/ ice cream
Wannan hadin zaki iya barinsa yayi kankara kimaidashi ice cream zakuma ki iya shansa a haka Meenat Kitchen -
Cookies
Cookies nada kyau a rikayima Yara surika zuwa dashi makaranta, ko Kuma Wani event idan yatashi, Kai ba Yara kadaiba hadda manya Mamu -
-
-
Zobo na Musamman
Nasamu flavor ne Mai dadi shine na yanke shawarar yin sobo dashi wannan flavor ya hadu sosai Ummy Alqaly -
-
Bredin alkama
Alkama yana da amfani sosai ajiki kuma yanada dadi sosai zaki iya cin wannan bredin da duk miyar da kikeso nidai da ferfesun naman rago nayishi kuma yayi dadi sosai#BAKEBREAD TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Kunun madara
Kasancewar na tashi ina jin yunwa gashi babu Abu ready da zan ci, kawai sai na dama shi. Kunun yana da dadi yana kuma rike ciki sosai musamman aka zuba dabino akai ana hadawa dashi wajen sha. #kanocookout Khady Dharuna -
Hadin kunun Yara
Wannan hadin Yana qarama Yara lahiya, kuzari da jiki sosai, ga dadin Sha. Ana baa Yara daga wata 6 zuwa ko yaushe. Ki daure ki gwada zakiga canji ga Yaranki. Walies Cuisine -
Cake mai tabin strawberry
Wannan cake asali wajen Maryama's kitchen na ganshi ta yi cupcake da recipe din. Na yi qare-qare a nawa, kamar na kala da cream....amma dai gaba daya yabawar tata ce.Na yi girkin ne tun watan agustan 2020,dalilin kwadayi irin na lokacinnan na wata😁cikin dare har na kwanta na tashi na yi,ban samu damar daurawa ba sai yanzu.....Babbar sadaukarwa ga Bint's Cuisine💕 Da Maman Jafar🤗💕na gode muku na kuma yi kewarku da cookpad duka. Afaafy's Kitchen -
Fish roll
Yanada saukin yi kuma yanada dadi sosai iyalina sunji dadinsa sosai. Zaka iyayinsa dasafe don yara sutafi makaranta dashi kokuma kiyiwa baki #GirkiDayaBishiyaDaya TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Chocolate sauce ll
Za a iya amfani dashi wajen kwalliya wa cake ko dangwalawa da kayan maqulashe Afaafy's Kitchen -
-
Suya
Alhamdulillah na kwana 2 da nayima aunty Jamila alqawarin posting inshi sai yanzu lokaci yayi. Yara suna son shi sosai kuma yana da Dadi sosai. Sakkwatawa ga naku har da kowa ma. Walies Cuisine -
Sandwich
Yana dadi kuma yara suna sonshi sosai shiyasa najemusu don zuwa makaranta dashi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Exotic Fruit Juice
Alhamdulillah for the gift of lifeBayan kusan kwana 8 a asibiti nasamu saukiNa gode da aduoin ku Allah ya biyaThank you all for the calls prayers and well wishes love you all #5years on cookpad still counting in sha Allah. Jamila Ibrahim Tunau -
Sunrise moctail
Yana saukin sarrafawa sannan ga dadi , Abu Mafi burgewa shine Zaki hada Nan take Kisha Nan take Meenat Kitchen -
Lemun strawberry, blueberry da grapes
A irin wannan yanayin na zafi sosai nake yawaita yin lemuka domin jika makoshi. Wannan lemun na daya daga cikin wanda na ji dadinsu sosai. Princess Amrah -
-
Dankali, plantain da kwai
#lunchboxIna cikin hada kayan shan ruwa na tuna a na lunch box idea nace aa to ay wannan ko yan makaranta zasu iya zuwa da shi kuma manya ma na iya zuwa wurin aiki😋 Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
Doughnuts
Na sadaukar da wannan girkin ga jahun'sdelicacies saboda a wurinta na koyi wannan girkin #bestof2020 Hauwa Rilwan -
-
-
-
Sinasir na semovita
Yana da kyau arika sarrafa abubuwan yin tuwo ta hanya da Dama, kar arika cewa kullum tuwo zaayi dashi, sabida haka na sarrafashi nayi sinasir dashi yayi dadi sannan kowa yayi mamakin Ashe ana sinasir dinsa. Afrah's kitchen
More Recipes
sharhai