Ingredients

30min
2 servings
  1. Garin kwaki
  2. Ruwa
  3. Mangyada

Cooking Instructions

30min
  1. 1

    Dafarko za'a daura ruwa a wuta inyaa tausa sai a diga Mai a ruwa Bada yawa ba sai a dunga zuba garin ana tuqawa

  2. 2

    Inyaa soma yin kaurii sai a yayyafa ruwa a kulle abarshii Yaa sulalaa inyayii danqoo sai a sauke a shafa mangyada a maran da roban liliyawan sai a kwashe shikenan

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Fatima Sani
Fatima Sani @MrsBushair
on

Similar Recipes