Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Aya
  2. Kwakwa
  3. Dabino
  4. Citta
  5. Suga
  6. Madara
  7. Milk flavor

Cooking Instructions

  1. 1

    A gyara aya a surfa ta sannan a wanketa a sa kwakwa da dabino d citta a markada sai a tace a sa suga da milk flavor d Madara a sa shi a fridge ya Yi sanyi sai a sha

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ummu hamid
Ummu hamid @ummuhamid_5990
on
Kano
I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes