Cooking Instructions
- 1
Ki tankade fulawarki gwangwani biyu,ki zuba sugar karamin cokali daya da kuma gishiri karamin cokali daya ki juya.
- 2
Ki juye ruwa kofi biyu aciki ki juya,zakiga kwabin yayi kamar na wainar fulawa,Yana dinsa ma kauri da kadan Amma.
- 3
Za’a kunna wuta daidai sai a samu non stick frying pan a dora akan wutar,se a kawo auduga ko tissue Mai tsafta a dan dangwalo man gyada kadan a goge pan din sannan se a kawo brush a dinga dangwalo hadin spring rolls din ana shafawa kamar dai yadda kuke gani a qasa bayan an gama shafawa zaa barshi ya dan gasu tukunna se a cire.haka zakiyi tayi har ki gama,zaifi Miki sauki bayan kincire ki dinga zuba filling (hadin ciki) kina nadewa a lokacin.
- 4
Se a kawo abun da zaa sa aciki wato (filling) a zuba daidai gwargwado se a nade shi (nadewarkamar tabarma zakiyi Amma shi zaki kamo gefe da gefen ki kifo su ciki tukunna saikiyi nadin,zaizama filling dinki bazai zuba ba,idan kina tsoron karya bude ma saiki shafa ruwan fulawar a karshen nadin zakiga ya manne sosai,haka zakiyi har ki gama,sai ki kawo fulawa ki barbada a kan farantin da zaki dinga ajiye spring rolls din.ban dauki hoton nadin nawa ba,Amma bari na nuna muku hoton yadda ake nadin
- 5
Shikuma filling din cabbage da carrot da albasa yankakku,dakuma tafasasshen nama Wanda kika daka kadan da attaruhu kadan su Zaki zuba acikin Mai Dan kadan ki soya su,har ruwan jikinsu ya kame,saiki sauke.
- 6
Bayan kingama nadinki saiki sauko Mai ki Dora kasko ki zuba,idan yadauki zafi saiki fara soyawa aciki,idan ya soyu saiki kwashe ki tsaneshi.
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes

Samosa and Spring rolls


Spring rolls


Chicken spring rolls


Spring rolls


Veg spring rolls


✿ Vegetarian Spring Rolls ✿


Spring rolls


Shrimp Spring Rolls Batch 0


Noodles Soto with Spring Rolls


thai spring rolls


Vegetarian Fried Spring Rolls


Thai Spring Rolls


Easy Spring Rolls


Fried Spring Rolls


Vietnamese Fried Spring Rolls


Fried Spring Rolls


Easy and Authentic Crispy Spring Rolls


Spring Rolls with Homemade Spring Roll Wrappers


Vietnamese spring rolls


Fried Spring Rolls


Chicken Tender, Shiso and Mentaiko Spring Rolls


Basic Spring Rolls


Chicken spring Roll


Fried Spring Rolls with Glass Noodles - Easy and Kid-Friendly


Chả Giò (Vietnamese Fried Spring Rolls) / Nem Rán


Easy Steamed Chicken and Vegetable Fresh Spring Rolls


Spring Rolls


Curry chicken spring rolls


Spring rolls


Spring Rolls

Comments