#kunucontest KUNUN KANWA

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
Kano

#kununcontest kunun kanwa mafi yawanci anfi yiwa mace inta haihu,ko kuma iyayenmu suna sonsa,inason kunun kanwa sosai 😋😋

#kunucontest KUNUN KANWA

#kununcontest kunun kanwa mafi yawanci anfi yiwa mace inta haihu,ko kuma iyayenmu suna sonsa,inason kunun kanwa sosai 😋😋

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1 cupgarin kunu
  2. Ruwa
  3. Ungurnu jikakkiya

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko inzaki garin kunun kunun,zaki surfa gero ki wanke duk datin jikin sa,saiki barshi y bushe,saikisa citta,kanun fari,masoro,barkono kadan kikai adaka miki,ko a nika miki amma gaskiya kunun daka y fi dadi

  2. 2

    Zaki zuba ruwa acikin tunkunya

  3. 3

    Saiki dauko ruwan kanwa,ki tace ruwan,ki zubar da datin kasan

  4. 4

    Saiki dauko garin ki ki zuba masa ruwa ki dama

  5. 5

    Bayan kin dama zaiyi kauri,saiki rabashi gida biyu

  6. 6

    Bayan ruwan yatafasa,saiki dauko ruwan ki zuba akan kulinki mai yawan

  7. 7

    Saiki rufe zuwa 3mint saiki juya zakiga yay kauri

  8. 8

    Saiki dauko daya ruwan gasarar ki ki zuba akan kunun ki ki juya

  9. 9

    Saiki juya sosai,saiki zuba acikin cup

  10. 10

    Enjoy

  11. 11
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
on
Kano
I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes