Ingredients

  1. Flour
  2. Milk
  3. Egg
  4. Oil
  5. Food coloring (green&yellow)
  6. Fish
  7. Cabbage
  8. Tomatoes
  9. Onions
  10. Blackpepper &turmeric powder
  11. Seasonings

Cooking Instructions

  1. 1

    Za'a zuba madara ta ruwa cikin bowl a fasa Kwai azuba asa oil a juya

  2. 2

    Sai a juye su cikin bowl din flour dinki da aka tankadeta a kwa6a

  3. 3

    Kwa6in kar yyi ruwa Kuma kar yyi Kauri sai a raba shi gida 2 Daya kisa green food color Dayan yellow food color

  4. 4

    Sai ki zuba a cikin roba ki sami Saman murfin robar ki hudasu yadda sai zubo

  5. 5

    Sai ki dora pan a wuta ki dauko robar me green color ki zuba kina yaryadawa idan yyi sai ki cire hk ma me yellow color din

  6. 6

    For the sauce=Zaki dora pan akan wuta sai ki zuba mai kadan kisa kisa yankaken tomatoes da albasa slices da shredded cabbage nd fish kisa su blackpepper da turmeric powder sauran spices dinki da seasonings dinki Idan yyi sai ki sauke

  7. 7

    Sai ki dauko wnann Crepe net din naki ki zuba sauces dinnan sai kiyi folding dinsa sai ki ajiye

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Rashma's kitchen
Rashma's kitchen @cook_14053429
on
Kano State

Similar Recipes