Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Firstly zaki wanke namanki kidan saka species da seasoning kadan bayan yayi sai kisaka kayan miyan da kika markada kibarshi ya soyu.

  2. 2

    Sai ki daka gydar miyanki ko ki nikata a blender

  3. 3

    Sai ki saka ruwa a kayan miyanki da kika soya ki saka sauran species da seasoning dinki sai ki barshi ya dahu sosai

  4. 4

    Bayan miyanki da dahu sai ki saka gayen alayyahonki inyayi minti kamar biyu sai ki sauqe.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Ramcy Alfa
Ramcy Alfa @cook_13832511
on
Gombe State
cooking is ma hubby
Read more

Similar Recipes