Wainar fulawa

ZUM's Kitchen
ZUM's Kitchen @zeeumarjg
Kano

Dadine da ita sosai ki cita da yaji mai dadi

Wainar fulawa

Dadine da ita sosai ki cita da yaji mai dadi

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa
  2. Manja
  3. Maggi
  4. Gishiri
  5. Curry
  6. Albasa
  7. Attaruhu

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki jajjaga attaruhunki snn ki yanyanka albasarki ki ajjiye a gefe

  2. 2

    Snn ki kawo fulawarki ki kwaba da ruwa kmr kullin samosa amma ya fishi ruwa,

  3. 3

    Sai ki kawo jajjagagen attaruhunki,d Albassarki Wanda kika yanka ki xuba acikin kullin wainarki.

  4. 4

    Snn ki sa maggi,gishiri da curry ki xuba ki jujjuya ki ajjiye gefe.

  5. 5

    Ki samu kaskonki marar kamu ki dora a wuta yayi zafi snn ki kawo manjanki ki shafe kaskonki dashi ki debo kullinki da shi ki xuba a kaskonki ki dan fadata ki barta ta soyu.

  6. 6

    Bayan da soyu sai ki yaryada manjanki a bakin wainar da samanta kisa cokali ki juya bayanta shima cikin y soyu.

  7. 7

    Byan ta soyu sai ki cire kisa a plate,hk zaki tayi har ki gama

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ZUM's Kitchen
ZUM's Kitchen @zeeumarjg
on
Kano
I like to cook different types of dishes
Read more

Comments

Similar Recipes