Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kifi
  2. Black pepper
  3. Maggi
  4. Mai
  5. Grammasala
  6. Spices
  7. Pinchtumeric

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko na wanke kifi na barshi ya tsane ruwan jikin sa,sai nasa a foil paper

  2. 2

    Sai na hada ingredients dina guri daya na shafa a jikin kifin na bude cikin kifin ma na shafa

  3. 3

    Sai na gasa shi a oven

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Meenah's Cuisine
Meenah's Cuisine @cook_14222428
on

Comments

Similar Recipes