Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko Kina buqatar tsohuwar doya wadda tayi kamar 3month sakwaranki zaifi danqo da kyau

  2. 2

    Zaki fere doyan ki wanke ki yanka gunduwa gunduwa, sannan kisa ruwa a tukunya ki dora awuta ki juye kisa gishiri ki bar doyan ki ya tafasa tayi laushi sannan saiki sauqe ki rufe tukunyan kar doyan ki ya huce

  3. 3

    Zak tsaftace turmin ki saiki na xuba doyar da zafin ta kina dakawa saikin ga ya hade ba sauran lump aciki karki bari ya huce saiki mulmule kisa a Leda.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
on
Jigawa State Nigeria

Similar Recipes