Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Idan kika gyara kazarki kika wanke da kyau saiki saka a tukunya ki yanka albasa kisa gishiri kadan da magi da Kayan kamshi

  2. 2

    Ki aza a wuta ki barshi saiya tafasa da kyau zakiji kamshi yana tashi ki diba idan kinga yayi yadda kikeso yayi taushi

  3. 3

    Idan yayi taushi yanda kike so saiki saka mai a wuta yayi zafi saiki soya namanki da kyau, ba'a cika wuta sbd y soyu da kyau

  4. 4

    Saiki jajjaga tattasai da tarugu da tafarnuwa kadan ki yanka albasa

  5. 5

    Sai ki zuba mai kadan ki zuba jajjagenki da yankakkar albasarki kisaka magi kadan kamar dunkule biyu ki jujjuya

  6. 6

    Saiki zuba soyayyen naman akai ki jujjuya shikenan ki kwashe sai chi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mariya Mukhtar shehu
mariya Mukhtar shehu @cook_14292808
on
Sokoto

Comments

Similar Recipes