Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke kayan miyan ki jajjaga. Ki kwashe a tukunya ki dora a kan wuta

  2. 2

    Idan ya dahu se ki zuba dan man gyada ki dan soya. Ki zuba ruwa,kisa magi da gishiri kuma ki yanka albasa.

  3. 3

    Idan ruwan ya tausa seki dauko macaronin ki zuba ki rufe tukunyan

  4. 4

    Idan ya kusa tsotsewa seki bude kifin ki ciro kisa a cikin tukunyan. In ya dahu seki sauke

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Haneefa Usman
on
Kaduna State

Similar Recipes