Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zakiyi grating kayan miyanki ki aje gefe sai ki samu qaramar tukunya ki dafa kwanki ki bare ki aje

  2. 2

    Sai ki dauko wata tukunya ki sa man gyada idan yayi zafi ki soya kayan miyan ki, idan ya soyu sai ki tsaida ruwa, ki sa magi da gishiri dinki dai dai yadda kikeso

  3. 3

    Idan ruwan ya tafasa sai ki fara sa macaroni idan da slim spaghetti zakiyi amfani, ni nawa da slim nayi using, idan kuma ba slim bane zaki iya sa su a tare su dahu

  4. 4

    Idan slim ne kuma sai ki zuba macaroni first sai ta Dan fara dahuwa sai kisa slim spaghetti din ki dinga dubawa idan yayi ki sauke. Sai ki zuba ki daura dafaffen kwanki a sama. Aci dadi lafiya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Written by

Ummu Zahra's Kitchen
on
Zamfara
I just love to cook. Cooking is my favourite
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes