Ingredients

1hour 15mins
4 servings
  1. 2 cupsgarin alkama
  2. 1 cupflour
  3. 1tspn salt
  4. 1tblspn yeast
  5. About 2 1/2 cups of warm water
  6. Ruwan kanwa (optional)

Cooking Instructions

1hour 15mins
  1. 1

    Za a hada dry ingredients a cikin wani container.

  2. 2

    Sai a zuba warm water a kwaba shi da dan kauri. Sai a rufe shi a kai wuri mai dumi a barshi ya tashi for about an hour.

  3. 3

    Sannan a dauko a diga ruwan kanwa a buga shi da hanu ya bugu, bugu yana sashi laushi sosai idan an soya.

  4. 4

    Sannan a daura mai a wuta, idan yayi zafi sai ana dandana ruwa da hanu ana iba ana baza shi a cikin mai, a barshi ya fara zama brown sai a juya shi ya soyu.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Pastry_cafe_pkm
Pastry_cafe_pkm @Aysherbah10
on
Potiskum, Yobe State, Nigeria.
I'm not a chef. But I'm passionate about food, the tradition of it, cooking it and sharing it. Alhamdulillah!
Read more

Similar Recipes