Jallof cous cous with kidney sauce

Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
Jos
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Cous cous
  2. Kidney
  3. Spices
  4. Seasonings
  5. Oil
  6. Garlic
  7. Albasa
  8. Tattasai
  9. Attaruhu
  10. Green pp

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba mangyada a pot ki dora a wuta idan yayi zafi ki jajjaga tafarnuwa ki zuba ki yanka albasa ki zuba ki soya. Then ki jajjaga kayan miya ki zuba kisa spices da seasonings ki soya sai ki zuba ruwa ki rufe

  2. 2

    Idan yatafasa ki zuba cous cous dinki gauraya a hankali ki rage wuta ki rufe ki bashi minti biyar sai ki kashi ki barshi a rufe

  3. 3

    Ki wanke kidney ki yayyanka yan daidai sai ki zuba a tykunya ki zuba ruwa ki jajjaga tafarnuwa ki zuba ki yanka albasa green pp red pp ki zuba

  4. 4

    Kisa seasonings to ur taste

  5. 5

    Kisa cardamon da cummin na gari amma ki rufe ki barshi har yayi

  6. 6

    Shikenan sai servind it is so woooow

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Similar Recipes