Similar Recipes
-
-
Coconut Tapioca
Tapioca kunu ne dani da family na mukeso shi sosai kuma yanada sawki yi Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
Coconut laddoo
Dessert ne mai saukin yi kuma mai dadi, musamman ga ma'abota son kwakwa Princess Amrah -
-
-
-
-
-
-
-
Kunun Madara 😋
Sweety, healthy try it and enjoy the milky coconut feelings 😍😋 Ashabage's Kitchen And Bakery -
-
Cake mai kwakwa (coconut cake)
Wannan cake ne da ya sha bamban da duk sauran wasu cakes da kuka sani. Domin kuwa kina cin shi ne kai tsaye tamkar zallar kwakwa kike ci. Ga wani dandano da babu yanda za a misalta shi har sai idan an ci an ji yanda yake ne. Jiya wata customer ta zo tana so na mata cake. Na tambaye ta wanda take so sai ta ce ta bar ni da zabi. Kawai dai mai dadi sosai. Shi ne na shawarceta da cake mai kwakwa. Ta zo ta karba kuma ta kira ni tana ta godiya. Har ta ce ma za ta sake dawowa na mata irinsa. Wannan measurement din zai yi kimanin guda 40 zuwa 45. #team6cake Princess Amrah -
-
Hard Milky Cookies
Nayiwa yarana cookies zuwa makaranta sai one of teacher dinsu ta gani tace ya burgeta Amma ita tafison hard one mai karfi kenan. Shin nace bari na gwada yi mata gashi nayi kuma yayi. Dadi ba a magana Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Cookies
#OMN wannan cookie din na yi sa ne saboda na dade Ina ajiyan wani cornflour sai yanzu na samu damar an fani dashi sassy retreats -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7161713
sharhai (4)