Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa
  2. Kanwa
  3. Kuka
  4. Ruwan dumi
  5. Cabbage
  6. Tumatur
  7. Albasa
  8. Cucumber
  9. Yaji
  10. Man ja

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki jika kanwar ki da ruwan dumi sannan ki daura ruwa a tukunya saiki tankade fulawarki acikin wani bowl saiki saka kuka ki jujjuya inta juyu saiki tace ruwan kanwar nan akan fulawar nan ki saka muciya kiyita juyawa harya hade jikin sa saiki duba ruwanki inya tafasa ki dinga cilla dan waken dai-dai yadda kikeson girman shi.

  2. 2

    Saiki yanka cabbage dinki kananu ki wanke ki saka a qualender ki yanka tumatur da albasa da cucumber suma ki ajiye.

  3. 3

    In kin duba dan wanken naki yayi saiki kwace ki soya man ki da albasa shikenan saiki zuba a kwano sai ci

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
on
Kano
I was born in kano state
Read more

Comments

Similar Recipes