Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa
  2. Kuka
  3. Kanwa
  4. Mai, maggi, yaji
  5. Tumatir albasa, cucumber, ki yanka

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki hada fulawa da kuka ki juya saiki jika kanwa ki kwaba

  2. 2

    Ki dora ruwa saiki saiki rika diba kadan kadan kina sakawa idan yayi saiki sauke ki wanke

  3. 3

    Ki hada da yaji, mai su tumatir da maggi saiki hada aci lafiya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
maman abdul
maman abdul @cook_15067836
on

Comments

Similar Recipes