Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 4 cupsflour
  2. 1 tbYeast
  3. 1 cupsugar
  4. Pinchsalt
  5. 1/4Butter(satchet)
  6. 1egg

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki samu bowl sai ki sa ruwana dumi Rabin cup kisa yeast ki juya,sae sugar da km egg ki hadasu

  2. 2

    Sai ki Kawo flour inki ki hada akan Wannan hadin ki hadasu guri daya ya hada jikinsa.

  3. 3

    Sannan sai ki Kawo butter ki hada akan hadadden flour kiyi ta murzawa har ya shiga jikinshi.sai ki barsa ya tashi.

  4. 4

    Idan ya tashi zakiga yayi doubling size insa sai ki murzasa ki natashi kamr spiringroll kisa a pan din Gashi.shima ki barsa ya tashi again.

  5. 5

    Bayan ya tashi sai kiyi egg wash sai ki gasa a oven

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

sumysaadbubah
sumysaadbubah @cook_15557159
on
Kano

Similar Recipes

More Recommended Recipes