Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Doya daya babba
  2. 1Kwai
  3. Kayan miya,spices,maggi nd salt
  4. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    A yanka doya,a zuba kayan miya a markade kamar na kosan wake.

  2. 2

    A sa maggi,gishiri da spices acikin markaden doyan,

  3. 3

    A saka kwai a ciki a buga sosai kamar na waken kosai,

  4. 4

    A daura mai a tukunya,in yayi zafi a soya, yana saurin konewa ba kamar na wake ba don haka kar a cika wuta asa wuta at medium heat kar ya sha mai.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bilqees's Kitchen
on
Kaduna

Similar Recipes