Share

Ingredients

  1. Gyaɗar kunu
  2. Ruwa
  3. Lemun tsami ko tsamiya
  4. Flour
  5. Sugar
  6. Shinkafa (optional)

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko za'a ɗibi ƙullin gyada azuba mashi ruwa a motsa da kyau, sai aɗora akan wuta domin yatafasa, idan anason shinkafa sai a wanke azuba aciki, harta dahu

  2. 2

    Idan kuma ba'ason shinkafa bayan yatafasa za'a barshi kamar 15mins, sai asamu flour kaɗan azuba a cup sai a matse lemun tsami ko kuma tsamiya a motse sannan sai azuba acikin haɗin

  3. 3

    Sai arage wuta aɗan barshi yadahu kaɗan, anasa lemun tsami ko tsamiya saboda yaɗan bada taste mai daɗi, bayan angama sai azuba sugar asha.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
on
Katsina

Comments

Similar Recipes