Custard Cookies

Zarah Modibbo
Zarah Modibbo @Zarahmoddibo_07
Bauchi

Ina jin dadin wannan cookies din musamman nasha shi da shayi da safe

Custard Cookies

Ina jin dadin wannan cookies din musamman nasha shi da shayi da safe

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 250 gbutter
  2. 2 cupsflour
  3. halfcup custard powder
  4. 1egg
  5. 1 cupsuger
  6. 1 tspbaking powder
  7. 1 tspflavour

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko na sa butter na a ciki roba tare da suger na bugasu sosai har sai da suger ya narke kuma yayi fari

  2. 2

    Na fasa kwai guda daya a ciki na buga sosai na zuba filebo(zaki iya sa kowanne ya danganta da kamshin da kikeso)

  3. 3

    A wani robar na hada fulawa da garin custard tare da bakar hoda na cakula

  4. 4

    Sannan na debi hadin fulawana ina zubawa a cikin butter na wnda na riga da na hadashi da suger da kwai

  5. 5

    Ina xubawa a hankali a hankali har nayi forming dough kmar haka

  6. 6

    Sannan na gustro dan daidai ina mulmulawa sai nasa shi a cikin suger na gauraya sannan nasa a baking tray.Zakuyi design din da kukeso ni dai nayi amfani da murfin gora ina dannawa daga sama line by line har kasa.Zaku iya using fork kuna dannawa zai fito da shape din jikin fork din

  7. 7

    A sa a abun gashi a gasa minti 10-15 kar a cika wuta da yawa.in ya fasu a cirishi kmar haka

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Zarah Modibbo
Zarah Modibbo @Zarahmoddibo_07
on
Bauchi
I'am Zarah modibbo from bauchi.i love cooking..i try to make something different and delicious
Read more

Similar Recipes