Chicken kebab

deedah pastries
deedah pastries @deedah_pastries_ng
Kaduna State

Iyalina suna son wannan hadin

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsokar kaza
  2. Curd yogurt
  3. Masoro
  4. Yaji
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Citta
  8. Tafarnuwa
  9. Kayan kamshi
  10. Tsinke
  11. Kayan lambu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko kisa kazar ki a roba sai ki dauko yogurt Dinki kisa kisa Maggie kisa kayan kamshi ki mota ki barshi a aje.

  2. 2

    Ki bashi minti arbain ko awa daya kisa a tsinke ki gasa sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deedah pastries
deedah pastries @deedah_pastries_ng
rannar
Kaduna State
sunana deedah pastries Ina zama a kaduna ina matukar kaunar yin girki KO gashi.Ina matukar jin dadin cookpad
Kara karantawa

sharhai

Sarah's Kitchen
Sarah's Kitchen @cook_17794118
Yayi Kau sosai, akara kokari. Tambaya: wane irin yogurt akayi amfani dashi? Mai yasa akasa yogurt?

Similar Recipes