Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanki kubewar ki tas da ruwa ki digamai venegal sai.ki kuma wankiwa
- 2
Sai ki goga ko ki yanka ki daga aman ni nayi amfani da na gogewa ni gashi nagoge
- 3
Dama kin dora ruwa kadan kaman rabin kofi dan ba asan ruwa tayi yawa dan karta tsinki kafin ya tausa saikisa su maggi
- 4
Inyatausa sai ki zuba kubewar ki a tukunya sai ki kawo kanwa kadan ki zuba ba aso ajifa ta gudan ta anfiso ajika ta kasar tayi kasa
- 5
Karki rufe kuma katkitashi a wajan dan zaitaso.ya zuba in yana tashi sai kisa ludayin miya kina dagushi
- 6
Ba abari ya dade a wuta dan kar ya dahu yadaina yauki kaman 10mint sai ki sauki
- 7
Sai ki dora tsew dinki daman.kinhada kayan miyanki sai kiyi miya daban kinga yazama kala biyu da tsew da kubewa
- 8
Sai ki dora ruwan tuwo ki diga kanwa kadan saboda garin akwai sbon masara akwai tsohu
- 9
Inyatafasa sai kiyi talgi kidebi gari kadan ki dama ba da kauriba sai ki zuba a ruwan da yatausa kita juyawa haryayi kauri
- 10
In talgi ya dahu sai ki sa gari kina tukawa kina zuba wa kadan kadan gudun karyayi gudaji inkinga.yanda kaurin ya miki sai kibarshi ki sa ruwan zafi ya sulala sai ki kwashi a flask
- 11
Not please.kudaina sawa a leda kudunga kwashiwa da kuko ko inci gwarya ledan nan yana da chemical
Similar Recipes
-
-
-
Miyar kubewa danya Mara manja
Oga badon kubewa danya shiyasa nake sarrafata ta hanyoyi da dama,ba manja ammafa munji dadinta Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
Tuwon masara da miyar busasshiyar kubewa
#Sahurrecipecontest# tuwo na daya daga cikin,abincin gargajiya da nake so,shiyasa na yanke shawarar yi a lokacin *Sahur* Salwise's Kitchen -
Tuwon shinkafa da miyar kubewa danya
Inason tuwo misamman na shinkafa, inason yin sahur dashi SBD rike ciki#sahurrecipecontesrAyshert maiturare
-
-
Tuwon Masara Da Miyar Shuwaka
Miyan shuwaka nada amfani wa iyali. Na dafa manane Saboda muna sha'awa kuma yyi ddi ba laifi😋 Zee World -
-
-
-
-
-
-
-
Tuwon masara
Masara nada anfani ga jiki sosai shiyasa can ba'a rasa ba nakan Dan sarrafa ta domin lahiyar iyalina. Masara Tana gyaran fata, cin ta Abu ne Mai anfani ga Mai ciki, Tana qara qarfi, Tana rage sugar jiki wato( blood sugar) da wasu da dama. Walies Cuisine -
-
-
-
# Tuwan shinkafa da miyar kubewa
Girkin yanada matukar dadi nakan yawaita girkawa saboda me gidan yanasokhadija Muhammad dangiwa
-
-
-
Miyar Busashshen Kubewa
Tuwon shinkafa miyar Busashshen kubewa abincin hausawace. Kuma nakasance ina matukar kaunar wannan girkin😋🌹 ZEEHA'S KITCHEN -
Miyar kubewa danya
wannan miyar badai dadiba zaki iya cinta da tuwan samo tuwan shinkafa tuwa masara sakwara Amala . hadiza said lawan -
-
Tuwon masara miyar danyar kuka
Abincin gargajiya nada matukar Dadi da sauki sarrafashi #kitchenhuntchallenge Sady Kwaire -
-
Miyar bushesshen kubewa da kifi
Nayishi ne agdan mu kuma kowa yaji dadinshi sosai Ammie_ibbi's kitchen -
-
More Recipes
sharhai