Banana milk shake

mum afee's kitchen @cook_17411383
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xa a samu ayaba a cire mata bawan a yanka ta asata a blender a markada
- 2
Said a samu madarar ruwa a xuba aciki a markada su tare sai a sa masa kankara a ciki
- 3
A kara markadawa shi kenan
- 4
Sai a sa flavor idan ana so
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Watermelon and banana smoothie
Maigidana yana son kayan marmari sosai shiyasa na za6i wnn hanyar don sarrafa su kuma yayi dadi sosai kuma yana qara lfy. Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
Banana milkshake
An kawo min tsarabar ayaba shi ne nace bari in gwada wannan👌ni da iyalina mun ji daɗinshi sosai Hauwa Rilwan -
Kids fruity milk shake
#Childrendaywithcookpad, banji dadiba jiya bansan mai yasamu network dinaba, nakasa dora girke girken danayi, wannan na daya saga ciki, duk dahaka nace bari na dora yau, ina kara taya yara murna domin ranarsu ce. Mamu -
-
-
-
-
-
-
-
-
Watermelon milk shake
Kankana wani nau' in fruit ne mai muhimmanci a jikin dan adam ga magunguna da take,wannan watermelon milk shake akwai dadi ga shi kuma natural drink ne.saboda haka 'yar uwa ki gwada zaki ji dadinshi da ke da yara da mai gida👌😋 Ummu ashraf kitchen -
-
-
-
-
Banana Smooth
Me gida be fiya Cin Ayaba ba,se nace Bari nayi masa dabara in Sarrafa masa ita Yummy Ummu Recipes -
Banana & Nutella smoothie
#sahurrecipecontestInason abinci Mai kosarwa kamar ayaba. Tana tare da potassium, sinadarin da ke da amfani sosai, Yana taimaka ma sugar levels.Idan ki/ka na da yara masu sonyi azumi ayi masu lokacin sahur domin bazasu Dame ki da yunwa da wuri ba. Chef B -
-
-
Banana smoothy
Hmmm dadin shi ba'aba yaro mai kiwyaOgana yaji dadin shi,nida yara also@marners kitchen Marners Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10774103
sharhai