Dafadukan Taliya

Hasina Abba @cook_19400900
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki dora mai a tukunya ya danyi zafi sai ki zuba jajjagen kayan miya ki soya su tsayin mintu biyu-hudu.Sai ki zuba ruwan dumi ki rufe.Ki bari ruwan ya tafasa sai ki zuba taliya ki juya
- 2
Ki zuba sinadaran karawa girki dandano,ki juya sai ki zuba albasa a sama ki rufe.Ki rage wutar zuwa min 10-15 ta dahu.#tnxsuad
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Taliya da macaroni me alayyahu da dambun nama
#Taliya#0812#girkidayabishiyadayaSai an gwada akan San na kwarai, Amma tayi dadi dandanonta ma na musamman ne. Khady Dharuna -
-
-
-
-
-
-
-
Dafadukan makaroni da taliya
#iftarrecipecontest, mutane da dama basason cin Abu mai nauyi lokacin buda baki, to ki gwada wannan yar uwa Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
-
-
-
Taliya da miyar dunkulallen nama
Na dawo dg aiki a gajiye km ina so naci abinci Mai dadi Wanda bazai dauki lokaci ba km dama ina da minced meat shine kawai nayi wnn girkin Hannatu Nura Gwadabe -
ZOBO DRINK
ZOBO yana da matukar muhinmanci ga lapiar jikin dan adam,ga masu fama da hawan jini yana saukar dashi cikin sauri,yana daya daga cikin sinadarai masu rage teba....Da sauran su. Bint Ahmad -
-
-
-
-
-
-
-
Kunun Dawa
Dawa tana da matukar muhinmanci ga lapiar jikin dan adam,Dawa tana dauke da 3 detoxy anthoxynidine dake takaita girman Cancer.#Girkidayabishiyadaya Bint Ahmad -
-
-
Dafadukan Taliya A Saukake👌
Kasan cewan nayi sanitation in gida na gaji sosai 🥴ga mai gida zai dawo gida daga gun aiki😔na yanke shawaran yin wannan saukakekken girki don yin shi cikin lokaci qalilan. Kuma ya mana dadi sosai 😋#Taliya Ummu Sulaymah -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11177747
sharhai