Shawarma

#shawarma.Inason shawarma sosai ni da iyalina.Nakan masu bazata da wannan a duk lokacin da nakeson sasu nishadi da farinciki.Shawarma abinci ne sosai da nakeso domin yana dauke da sinadarai na kayan ganye wanda ke gyara fata tare da bamu kariya daga cututtuka da izinin Allah,cucumber ta na narkar da kitsen da ke jikin dan adamg,karas na bada kariya da cutar daji(ulcer),yana kuma taimakawa gurin rage ciwon zuciya da mutuwar jiki.Kabeji yana rage kumburi,kyaikayi da kuma hawan jini a kuma sinadarin protein wato nama a ciki.Nakan ci lokacin da bana bukatar wani abu mai nauyi a ciki.
Shawarma
#shawarma.Inason shawarma sosai ni da iyalina.Nakan masu bazata da wannan a duk lokacin da nakeson sasu nishadi da farinciki.Shawarma abinci ne sosai da nakeso domin yana dauke da sinadarai na kayan ganye wanda ke gyara fata tare da bamu kariya daga cututtuka da izinin Allah,cucumber ta na narkar da kitsen da ke jikin dan adamg,karas na bada kariya da cutar daji(ulcer),yana kuma taimakawa gurin rage ciwon zuciya da mutuwar jiki.Kabeji yana rage kumburi,kyaikayi da kuma hawan jini a kuma sinadarin protein wato nama a ciki.Nakan ci lokacin da bana bukatar wani abu mai nauyi a ciki.
Umarnin dafa abinci
- 1
Yadda ake hada biredin shawarma:Zaki sa ruwa kadan mai dumi a kofi kisa yeast ki motsa ki barshi tsawon minti biyar.Idan kikaga kumfa alamar yeast in na da kyau kenan.
- 2
Sai ki hada kayanki busasshe na hadin kwabin kisa cokali daya na mai.
- 3
Ki zuba yeast a ciki bayan kin motsa.
- 4
Sai ki kwaba har ya hade jikinsa.Ki murza sosai tsawon minti goma.Hakan zayasa biredinki yayi taushi.
- 5
Sai asa a leda a rufe tsawon awa daya abarshi ya tashi.Wannan bayan ya tashi kenan.Yaninka girmansa sau biyu.
- 6
Acire iskan da ke ciki ta amfani da danna kwabin da hannu.
- 7
A raba shi kashi goma na kwallaye.
- 8
Sai a barsu a rufe tsawon minti goma.
- 9
A dauki ball daya.A fadada da hannu.
- 10
Sai a murzata da fadi ta fito gewaye.
- 11
A shafa mai da fulawa a sama domin kada idan an dora daya a sama ya like.Ayiwa sauran kwallayen tara kamar yada akayiwa ta farko.
- 12
A dora kasko a shafa mai ajikin a gasa biredin kowane gefe.Kada acika wuta.Idan yayi sai a sauke.A rufe.
- 13
Hada shawarma:Za a hada rabin cokalin na mosoro,citta,attarugu,tafarnuwa,maggi,mai,curry, thyme da ketchup a cikin naman a gauraya.A barshi tsawon away daya.
- 14
Sai a dora kasko a wuta a dafa naman.Har ya tsotse ruwan jikinsa kayan hadin ya hade jikinsa.
- 15
A hada mayyyonaise da ketchup a sa sauran rabin cokalin mosoro a motse.
- 16
A hada yankakkun kayan ganye guri daya asa hadin mayyonaise da ketchup a ciki a motsa.
- 17
Sai a dauko biredin,a shafa masa hadin mayonnaise da ketchup a tsakiya.
- 18
Sai a zuba hadin kayan ganye mai mayonnaise a ciki,sai nama,tumatur,kabeji da aka rage sai gurzajjen karas. Sai a zuba hadin mayonnaise a sama.
- 19
Sai a nade kamar tabarma.
- 20
Zaki iya sa takardar foil ko tissue ki ninke saboda kar ya bata jiki gurin ci.
- 21
Idan aka tashi ci za a iya dumamawa.Ana iya hada shi da dankali gurin ci ko aci shikadai.Ayi girki cikin nishadi da farinciki.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Gullisuwa
#ALAWA Gullisuwa tana da matukar dadi da amfani a jikin dan adam, saboda yana dauke da sinadaran calcium, vitamins da protein wadanda suke taimakawa wajen kare jiki daga wasu cututtuka Sweet And Spices Corner -
Kosai mai zogale
#kosairecipecontest.Saboda amfanin zogale a jikin dan Adam kama daga maganin gyambon ciki,typhoid da malaria na zabeshi domin ya zamo ganye cikin sinadaren da zanyi amfani dashi a cikin wannan girki nawa. Kwai da bakar hoda na kara wa kosai laushi da ke bayarda dadi na musamman.Dalilin wannan a koda yaushe na ke cike da marmarin kosai ba tare da gimsheni ba.Da fatar mai karatu zaya ji dadinsa bayan biyar wannan hanyoyin da zanyi bayani akai domin sarrafa kosai.Ayi girki cikin nishadi. fauxer -
Vegetables shawarma
#SHAWARMA Shawarma abincin larabawane to amma muma yan Nigeria mun maidashi tamkar abun marmari da sha'awarmu aduk lokacin da muke bukata hausawa ma suna taka tasu rawar wajen sayenta ko yinta a gida nidai bana sayen shawarma nakanyiwa iyalina duk kalar da suke sha'awarci. Meenat Kitchen -
Chicken Shawarma
#SHAWARMA. Iyalaina sunji dadin vegetables shawarma shiyasa yauma nayi masu amma saina canja musu nasa naman kaza aciki domin jin dadinsu, idan nace zansake yimusu vegetables shawarma ba lallai bane ta kayatar dasu amma canjin yanayin abinchi a iyali yanasa koda yaushe su dunga dokin cinsa. Meenat Kitchen -
Lemun kwakwa da madara
#sahurrecipecontest wannan lemun nada amfani sosai a jiki kuma zai taimakawa mai azumi lokacin sahur domin yana dauke da abubuwa masu amfani sosai a jiki. mhhadejia -
-
Oats meh ayaba da dabino
#sahurrecipecontest.wannan hadin oats na da amfani sosai a jiki mussaman lokacin sahur oats,ayaba da dabino suna kunshe da sinadarin fiber,sugar da sauran sinadarai da suke bawa mutum kuzari ga kosarwa. mhhadejia -
Dankalin turawa me awara😋
A lokacin da mi ke ta Neman sabbin hanyoyin sarrafa dankalin turawa, se na yi Karo da ummusabir da wannan Hadi, Yana da sauki, ba tsada kuma ga dadi😋 Maryam's Cuisine -
Pancake
Yana da dadi sosai musamman lokacin kalaci maigidana har saida yayi santi Hannatu Nura Gwadabe -
Gasasshen nannadadden burodi mai kifi
Wannan abinci na yishi ne don siyarwa....nayi amfani da kifin gwangwani amma za a iya yinshi da kifi sukumbiya,nima dashi na saba yi yau na rasashi a inda nake shi yasa....ga yadda nayi nan a qasa ko kuma zaku amfana dashi.Ayi dahuwa cikin farinciki😊❤ Afaafy's Kitchen -
Shawarma Rice Platter
#SHAWARMA Wannan nau'in shawarma yana da matukar dadi, ga saukin yi. Yara na suna son shi mussamman weekend idan zan kai musu islamiya, suna jin dadi sosai a duk lokacin da nace musu yau shawarma rice platter zan dafa muku Sweet And Spices Corner -
Vintage lemonade
#kanostate .yana wartsake mutum kuma yana kara dandanon baki Shiyasa naga ya dace na kawo muku kuma Ku gwada kuma yana da sinadarai masu taimakawa da lafiyar jiki. Duk mutanen da suka sha Sunji dadinshi da fatan zaku gwada. sapeena's cuisine -
Zobo mai karas da kokumber
#zobocontest, ana taimaka wa hanta.Yana rage radadin ciwon ciki da mara na mace mai al’ada idan an hada shi da garin citta.Yana kara nauyi (weight).Yana taimaka wa mai hawan jini.Yana hana kumburin jiki ko na cikin jiki.Yana taimakawa wajen narkar da abinci.Farin zobo yana taimaka wa mai tsohon ciki idan ta jika shi tana sha.Masana sun ce zobo musamman bakin nan na temakawa wajen sauko da hawan jini cikin gaggawa saboda ya kan bude hanyoyin jini ne ta yadda jinin zai rinka gudanawa yadda ake bukatar sa. Ana jika zobo ne ka da a saka suga a rinka shan sa kamar ruwa.Wani masani a fannin karatu na alfanun da ke cikin kayan abinci, Dakta Ochuko Erukainure ya bayyana cewa yawaita shan zobo na taimaka wa wajen rage illar hawan jini a jikin dan’adam a sakamakon sinadaran da ke cikinsa. Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
Shinkafa, miya da lemon carrot
Yana da kyau muyi anfani da kayan abincin da ke cikin lokacin su#sokotocookout Jantullu'sbakery -
Shawarma
Ina yawan kashe kudi wurin siyan shawarma sbd yarana suna sonshi sosai. Sai nayi tunanin tunda na iya naan bread ay zan iya yi yazama shawarma don nafarantawa yarana. Kuma alhamdulillah sunyi murna sosai dasukaga nayi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Hot spicy tea
Yana da Dadi sosai kuma Yana wanke kwakwalwa Yana gyara murya da maganin mura @Tasneem_ -
Shawarma
#SHAWARMAShawarma na daya daga cikin abinda nakeso kuma nafison in yita da kaina ta fiyimin dadi. Rahinerth Sheshe's Cuisine -
Zobo mai hadin dabino da mazarkwaila
Ina raayin wannan hadin na sobo ne saboda yana karawa mata niima sosai kuma ga dadi musamman wannan lokacin zafi#zoborecipecontest Jantullu'sbakery -
Hadin Kankana da Madara
Kankana tana da matukar amfani ga lafiyar jikin dan-adam,tana taimakawa wajen narkar da abinci ajikin dan-adam cikin tsari,tana dauke da sinadarin dake samar da kariya da rage barazanar cutar hawan jini🍉 Bint Ahmad -
Chocolate da red velvet cake
#nazabiinyigirkiCake nau'i ne na kayan zaqi da ake cewa dessert da turanci. Ana cinshi bayan an gama cin abinci mai gishiri da a samu daidaiton dandano a harshe kuma suna da dadi sosai,sannan ana yinsu dandano daban daban. Na yi wannan cake din ne wa kaina da sauran 'yan gdanmu, amma mu ma ba qa'ida muke bi ba😂mun ji dadinshi sosai.Bayan an gama gasa cake din kamar yadda na yi bayani a qasa kar a yi garajen cireshi daga gwangwani a take, a barshi ya gama hucewa gaba daya dan gujewa fashewa. Afaafy's Kitchen -
Doughnuts
Wannan snacks din akwai dadi a lokacin sahur da buda baki iyalina suna kaunarsa #sahurricecontest Meenat Kitchen -
Garau Garau
#garaugaraucontest.Garau garau abinci ne wanda na fi so musamman lokacin da nake cikin nishadi da son girka abu mafi sauki.Na kan hadashi da jan wake sabanin yawanci da ake yinsa da farin wake.Amfanin jan wake a jikin dan Adam shi ne yana da yawa kadan daga ciki shi ne yana narkar da maiko da ke cikin jini,kariya daga cutukan zuciya,ciwon daji .Haka yana da amfani ga mai dauke da ciwon sugar. Kasancewan kowa da yanda yake hada girki da kayatar da girkinsa,nima na kawo nawa gudumawa domin nuna yanda nake nawa garau garau tare da hadin yajina musamman.Da fatan zaya qayatar. fauxer -
Kosai
Kosai yana da dadi sosai musamman idan aka hada shi da kunu,ina son kosai da kunun tamba sosai, idan aka hada ya na da dadi yar uwa gwada wanan kosan mai gidana kansa sai da ya yaba #kosairecipecontest @Rahma Barde -
Cincin
#sahurrecipecontest Muna matukar son cincin a matsayin Karin kumallo, shiyasa na shirya mana shi a sahur nida iyaye na. sun ji dadin shi sosai sun yi mamakin yanda na tsara musu shi da sunan sahur. Harda shimin Albarka . Tata sisters -
Shawarma
SHAWARMA nada farin jini sosai ga mutane, in kuwa kika koyi yanda ake kin huta da sayen ta waje🤗don kuwa komai na gida yafi lpy kasan irin abinda ka sanya6a ciki da kuma tsaftar shi#SHAWARMA Ummu Sulaymah -
Cake mai tabin strawberry
Wannan cake asali wajen Maryama's kitchen na ganshi ta yi cupcake da recipe din. Na yi qare-qare a nawa, kamar na kala da cream....amma dai gaba daya yabawar tata ce.Na yi girkin ne tun watan agustan 2020,dalilin kwadayi irin na lokacinnan na wata😁cikin dare har na kwanta na tashi na yi,ban samu damar daurawa ba sai yanzu.....Babbar sadaukarwa ga Bint's Cuisine💕 Da Maman Jafar🤗💕na gode muku na kuma yi kewarku da cookpad duka. Afaafy's Kitchen -
Lemon Mango da na'a na'a
Wannan lemon yanada dadi sosai ga kuma dadin kamshi sannan xe taimakawa lafiyar jiki matuqa kasancewar na'a na'a nadaya daga cikin abubuwan dake maganin cuta dangin sanyi ko mura shima mangwaro yana dauke da sinadarin vitamin A mai yawa #FPPC Taste De Excellent -
Shinkafa da wake(garau-garau)
#garaugaraucontest. shinkafa da wake abincin hausawane mae dadi da farin jini,gashi kowa nasonsa,abincine da baa kashe kudi da yawa gurin yinsa amma sae dadi,ni bana wuce tayin garau-garau koda na koshi😂😂 Firdausy Salees -
Beef Shawarma
#SHAWARMA.Indai kin iya shawarma to kinyi sallama da sayen ta waje domin ta gida kinsan tsabtar abinki kin kuma san abunda zaki zuba wanda zai kara maku lapia keda iyalanki. Meenat Kitchen -
Dalgona cookies
Wannan biskit na yishi ranar farko da aka saka dokar hana fita a kano.Da farko nayi niyyar yin dalgona coffee ne wanda ake yayi a daidai lkcn,to gsky lokacin zuciyata bata kwanta da yinshi ba saboda ina tunanin zai yi daci,har na fara sai kuma na canza ra'ayina zuwa biskit saboda dama nayi kewarshi kwana biyu,nayi amfani da nescafe din da na buga ne da sauran butter cream da nayi amfani dashi kwana hudu kafin yin biskit din #FPPC Afaafy's Kitchen
More Recipes
sharhai