Peper chicken

Zainab Jari(xeetertastybites) @08165619371z
#oct1strush. wannan girki yana cikin favorite abinci nah.
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke kaza ki saka atunkuya ki zoba spices,maggi, gishiri kiyanka albasa kisaka sai ki barsu su tafasa minti ashiri
- 2
Kiyi greating attarugu da tattasai,ki yanka Irish da carbage ki aje agefe
- 3
Sai kizo ki sauke kaza idan ta tafasa ki kuma ba ruwa acikinta
- 4
Ki aza pan a wuta ki saka mai sai ki soya kazar idan kika kare sai ki zoba mai acikin wani pan ki soya attarugu da tattasai ki saka spices, maggi da gishi kadan kinayi kina juyawa idan suka yi ki zoba carbage da Irish kijuya ki bashi minti goma sai ki dauka soyayyar kazarki ki zoba aciki ki juya shikenan kin Kare.....aci lfya.
Similar Recipes
-
GashinTsiren Nama da dankali a frying pan
#NAMANSALLAH Wannan girki yana da dadi musamman in kika hada da black tea. Afrah's kitchen -
-
-
Chicken biryani
Wannan girki adalinsa na India ne, akwai dadi sosae iyalina sunji dadin shi. Afrah's kitchen -
-
-
-
Jollop din shinkafa da gashasshen kaza,hanta,da zuciya
Munsayi gashasshen kazane sai yarage shine nayi wannan girki dashi Najma -
Dafadukan shinkafa da salad
Gaskia naji dadin shinkafar nan bade dana hada ta da lemun tsami ina son dafadukan shinkafa da lemun tsami ku gwada zaku ji dadin ta @Rahma Barde -
Irish da kwai
Wannan girki yana da inganci sosai kuma mostly anayin shine a breakfast Zainab Jari(xeetertastybites) -
-
Pepper chicken
Wannan naman tayi dadi sosai kuma zaka iya city da duk irin abincinda kikeso #girkidayabishiyadaya TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
-
Parpesun naman Kaza
Parpesu yana taimakawa jen gyara baki ga mai lafiya ko mara lafiyan da ke gagara cin abinci #parpesurecipecontest Yar Mama -
Dambun shinkafa
wannan abinci iyalina suna Sansa sosai dan kuwa ya kayatar dasu # 2206. hadiza said lawan -
-
-
Vegetable chicken pepper soup
Gaskiya kayan lambu ba karamin dadi suke karawa abinci ba M's Treat And Confectionery -
-
Chicken ball stew
Tana d matukar dadi sosai kudai kawai ku gwada girki daga mumeena’s kitchen mumeena’s kitchen -
-
Soyayar doya da kwai da miyar tumatur
Wanan girki ya hadu kuma yana da dadi bard ma ace da safe zaa ci shi ka hada shi da shayi mai dan zafi 😋😋 @Rahma Barde -
-
-
-
Alala mai qwai da kayan miya
Ita wannan alalar abin birgewa bata buqatar komai wajen ci bazaki saka mata mai ko wani maggi ba, saboda anhada mata komai a ciki, cikin sauqi. #alalarecipecontest Ayyush_hadejia -
Alo kachori (potato snack)
Wannan girki na India ne na samoshi, munajin dadin karyawa dashi da safe nida iyalina Zara's delight Cakes N More
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13746594
sharhai