Dafadukan shinkafa da hanta

hadiza said lawan @cook_14446590
Masha Allah tayi dadi sosai karma kacita da zafinta #ramadansadaka.
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko nawanke hantar nasa atunkunya nazuba albasa tafarnuwa chitta da Dan gishiri da dandano kayan kanshi madaidaici nabarshi ya dahu sannan nasauke na dora tukunya nasa mai da jajjagen kayan Miya na nadan jujjuya nakawo dandano da gishiri da kori kadan da ragowar tafarnuwa nazuba nadan soyashi sai nakawo ruwan hantar nan nazuba na Kara uwa yadda zaimin na rufe na barshi ya tafasa sannan na zuba shinkafa nadan jujjuya narufe bayan tankusan dahuw nazuba hantar da albasa narufe nabarshi yaturara
- 2
Shikenan nasauke saichi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Wayna da miyar taushe
abincinmu na gargajiya karma da safe akwai Darin Karin kumallo #repyourstate. hadiza said lawan -
Miyar soyayyiyar gyada Mai gishiri da alaiyahu
wannan Miya akwai dadi karma intasamu tuwan shinkafa ga Karin lfy ajiki Kuma zaki iyacinta da kowanne irin tuwo dan akwai sa nishadi. hadiza said lawan -
-
Miyar alaiyahu
zaki iya cin wannan miya da shinkafa ko da tuwa akwai dadi saikin gwada . hadiza said lawan -
Waina da miyar agusi
gaskiya wainannan akwai dadi Dan mai gida da yara Suma sunta karma wajen karin kumallo. hadiza said lawan -
-
-
Fatira da miyar awara
abincin nan akwai dadi sosai karrma kiyishi da safe wajen Karin kumallo yara da mai gidan naso sosai. hadiza said lawan -
-
Miyar danyen zogale
wannan miya zaki iyaci da tuwan shinkafa ko tuwan semo dan akwai dadi sosai. hadiza said lawan -
Miyar agushi
wannan miya akwai ta da dadi karma in zakici da tuwan shinkafa ko semo. hadiza said lawan -
Farfesu kayan ciki da dankali
wanna farfesu nayiwa mai ciwon suga ne Dan bansa maiba ko kadan iya man jiki naman ya isa yakuma yi masa dadi sosai dan ya cishine da funkason alkama. hadiza said lawan -
Poteto samosa
abinnan akwai dadi sosai karma inka hadashi da shayi saikun gwada zaku gane. hadiza said lawan -
Sauce na hanta
yana d kyau mutum yana dinga cin hanta domin tana daga cikin abubuwan da suke kara lafiya d jini gashi Tana d dadi sosai musamman in aka hadata d dankali #Namansallah mumeena’s kitchen -
-
-
Miyar waken suya
Ita wannan miyar zaka iya cinta da tuwo waina sinasir funkaso da dai sauransu Akwai dadi sosai hadiza said lawan -
-
Zobon kokumba da na a na a
wannan zobo akwai shi da dadi ga Kari lfy dasa nishadi saima munsha #ramadansadaka . hadiza said lawan -
Farar shinkafa da miya r dage dage
wannan abinci akwai dadi sosai saikin gwada zaki gane. hadiza said lawan -
Soyayyiyar kaza da kayan miya
wannan kaza badai dadiba ga sa nishadi karma da shinkafa. hadiza said lawan -
-
Jallop din shinkafa da soyeyyar kaza
wannan jallop din tayi dadi sosai,iyalina sun ji dadin taUmmie's kitchen
-
-
-
Kwakumeti
akwai ta da dadi sosai karma inzakici da bread yara sunaso sosai # ramadansadaka . hadiza said lawan -
-
Farfesun naman karamar dabba
wannan farfesun yay dadi sosai musamman idan ka ci da safe wajen break fast Safiyya sabo abubakar -
Miyar hanta
#Namansallah wanna miyar tana daya daga cikin hanyoyi mafi sauki wajen sarrafa hanta domin tana da sauki wajen yi ga Dadi gakuma lafiya,domin shi soyayyen hanta idan yakwana biyu bashi da dadin ci sai yai Kuma tauri,adalilin haka yasa na Adana tawa nayi wanna Miya me Dadi dashi daza a iya cin komai dashi Kama daga shinkafa biredi da sauransu#namansallah Feedies Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14895027
sharhai (2)