Kwakumeti

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

akwai ta da dadi sosai karma inzakici da bread yara sunaso sosai # ramadansadaka .

Kwakumeti

akwai ta da dadi sosai karma inzakici da bread yara sunaso sosai # ramadansadaka .

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awabiyu
mutum dayawa
  1. 8kwa kwa
  2. 8sugar kofi
  3. dan kanshi kadan
  4. tsamiya

Umarnin dafa abinci

awabiyu
  1. 1

    Dafarko na gurza kwakwata bayan nagama nazuba amazibi mai kyau saina dora kasko awuta nasa kwakwata nakawo sugar nazuba sainayi ta juyawa ahankali harta tafara chanza sai nakawo ruwan tsamimiya nazuba kadan inajuyawa dan karki cire hannu zatayi baki saikina yi da jikinki sosai intafara soyuwa.

  2. 2

    Ahaka ahaka harta fara yinja inacigaba da juyawa baruwanki da mai manjikinta kadai ya isheki da haka harta farayinja saina kawo dan kanshi kadan nazuba nacigaba da juyawa haryayi yadda nakeson na sauke saina juye a abu mai fadi danta huce dawuri shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
kwakumetin nan yayi kyau 😍 in dauki 1😁

Similar Recipes