Alkaki

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
Sokoto State

Wannan alkakin na musamman ne saboda maigida na yiwa a lokacin zai dawo daga tafiya, shine na farko da na fara yi kuma dadinsa ba'a bawa yaro mai kyuiya🤩. Wannan shine asalin alkaki na gargajiya wanda iyayenmu keyi.

Alkaki

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan

Wannan alkakin na musamman ne saboda maigida na yiwa a lokacin zai dawo daga tafiya, shine na farko da na fara yi kuma dadinsa ba'a bawa yaro mai kyuiya🤩. Wannan shine asalin alkaki na gargajiya wanda iyayenmu keyi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki jika tsamiya ki ajiye, sai ki gyara alkama ki nika dai-dai nikan yin alkaki, sai ki zuba a wuri mai fadi

  2. 2

    Sai ki zuba 1/8 na mai ki murza sosai sai ki kawo ruwan tsamiya ki zuba kaman kashi 2 cikin kwantankwacin yadda zai kwabata

  3. 3

    Sai ki zuba kashi 1 na ruwa ya ida hadewa. Ki murza sosai sai ki rufe ki barshi ya kwana.

  4. 4

    Da safe sai ki jika kanwa ki dan zuba kiyi kneading sosai tare da bukashi na 20-30m. Sai ki shafa mai a hannun ki ki mulmula shape dinda kike so.

  5. 5

    Ki dora mai a wuta in yayi zafi sai ki soya a medium heat.

  6. 6

    Ki zuba ruwa a tukunya kisa sugar, lemon, kanunfari, cinnamon ki barta har tayi kalan ta dahu(brown), sai tsoma alkakin a ciki.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes