Tuwonshinkafa

Ummu Asmau
Ummu Asmau @ummuasmau
Sokoto

Tuwon shinkafa akwai dadi sosai😋

Tuwonshinkafa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Tuwon shinkafa akwai dadi sosai😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa modu biyu
  2. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba ruwa a tukunya su tafasa

  2. 2

    Kisses wanke shinkafa ki zuba cikin ruwan sai yanzu dahu sosai

  3. 3

    Sai ki tuka sannan ki koma zuba wasu ruwa kadan ki aza akan Wuta yakoma sulala sannan ki Kara tukawa ahikenan tuwo ya kammaala

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Asmau
Ummu Asmau @ummuasmau
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes