Steps
- 1
Da farko zaki bada shinkafa kin bada a barzo miki ita kana na.sai ki wanke ta ki rinka matse ruwan da hannu ki dama kin dora tukun yar ki a wuta sai ki dauko farin yadi ki kisa barzazar shinkafar a ciki kisa a wuta ki bashi 30 minutes haka
- 2
Idan kin diba kinga yadan hade to sai ki sauke.a nan ne zaki zuba maggi da gishiri da mai kisa albasa a wadace kisa tarihun ki kisa zogalen ki kiyi an fani da dafafen zogale saboda yafi sauki.sai ki kara nadewa a farin yadin nan naki ki maida a wuta ki bashi 30 minutes zaki ji kamshin sa na tashi sosai to ya dahu kenan zaki diba kiga yayi wara wara kuma yayi taushi saura ci enjoy
- 3
Idan kika wanke kifin ki sosai ya fita zaki samo roba ki mai kyau.kisa mai ko butter maggi masoro (black pepper) citta tafarnuwa(garlic) curry albasa attarihu kadan ki aje shi na minti talatin.sai ki gasa.
- 4
Ita kuma yanda zaki hada miyar ki wato sauce.Albasa attarihu mai maggi sai curry kadan.zaki sa mai a wuta yayi zafi sai kisa albasa kidan soya kadan sai kisa attarihu maggi da curry da sauran kayan dan danon ki kidan soya su na 5 minute ki sauki.uwar gida in kina son yaji kina iya sawa a gefe enjoy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Rekha Bapodra
-

Mocha’r Chop / Banana blossom fritters
Madhumita Bishnu
-

Dangerously Delicious Grilled Sandwiches 🔥
OnlyProven Recipes
-

Prachi Phadke Puranik
-

Mango Fruity (Homemade Mango Drink)
Swati Ganguly Chatterjee
-

nunzdy
-

LT Cook
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Mukti Sahay
-

Nanny's chocolate chip cookies
Rewwdog
-

Lemon Garlic Parsley Parmesan Shrimp Pasta
@chefcraig
-

Blueberry & Ricotta Pound Cake
Flavor Delights @flavordelights
-

Wiener Sauerkraut Soup (Keto/Low Carb)
schmittca
-

lilian gold -

Kiran Vyas
-

Khabs kitchen
-

Preeti Verma
-

Rimjhim Agarwal
-

Mamta L. Lalwani
-

Amisha Chheda
-

Rimjhim Agarwal
-

Lucy Miriti
-

Raduma Jamse (0716271944)








Comments (2)