Cooking Instructions
- 1
Dafarko za'a wanke rogo sai a samu gishiri a zuba a ruwan da za'a dafa Dan kadan Bada yawaba gishirin
- 2
Sai a saka yaajii Amma qulii yafii yawa sai a zuba magii aciki
- 3
Sai a soya mangyada a zuba garin yajin da qulinn shikenan
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/17026560
Comments