Fish floss with egg

Fatima muh'd bello @bakerstreat
Cooking Instructions
- 1
Ki cire tsokar soyayyen kifinki,ki saka a mazubi,saka jajjagaggen attarugu,albasa,curry,da maggi
- 2
Ki juya harsu hade jikinsu.ki aza kaskun suya a wuta,ki saka mai kadan ki zuba kifinki,kiyi ta juyawa har y soyu sai ki kwashe
- 3
Dafa kwai guda uku,bare ki yayyanka a zagaye,sai ki kada wani kwan a wani mazubi,ki saka magi da curry
- 4
Sai ki saka dafaffen kwanki aciki kina diba kina soyawa amai mai zafi.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
Dambu mai hadin kayan lambu Dambu mai hadin kayan lambu
girki daga mrs jarmeel kitchensadiyanuhumuhammad
-
-
-
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
-
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
Fish papper Fish papper
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious ZUM's Kitchen -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7668027
Comments