Taliya da miyar kifi

Maman Neehal
Maman Neehal @cook_18762221
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Taliya
  2. Kifi
  3. Mai
  4. Magi
  5. Kayan gamshi
  6. Tafarnuwa
  7. Kayan miya
  8. Gishiri
  9. Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki dura ruwa atukunya mai kyau saiki rufi ya tafasa saiki dauku mai bada yawa ba saiki zuba acikin ruwan saiki dauku taliyar ki zuba aciki kidan juya saiki rufita ta tafasa kamar minti 5 zuwa minti 10 saiki taceta ki ajiye acikin kwanu maikyau kin gama da ita

  2. 2

    Sai kuma miya da farko zaki samu kayan miya ki gyara ki markada sai ki samu tukunyarki ki dura akan huta dama kin wanki kifin ki saiki zuba mai acikin tukunyar inyai zafi saiki dauku ki fin ki zuba acikin man yasuyu saiki kwashi saiki kuma zuba mai acikin tukunyar ki dura inyai zafi saiki dauku kayan miya kizuba acikin man ki suya sosai sannan saiki dauku kayan dandanun ki kizuba da kayan gamshi saiki samu kifin ki gyara ki ciri gaya ki dagargaza shi saiki zuba acikin miyar ki yanka albasa kizub

  3. 3

    Aciki sai ki bashi yan minti na takuma suyuwa saiki sauki shikkinan saici

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Neehal
Maman Neehal @cook_18762221
on

Comments

Similar Recipes