Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa
  2. Gishiri
  3. Maggi
  4. Manja ko manquli
  5. Albasa
  6. Attaruhu
  7. Kasko
  8. Yaji

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko xaki dauko fulawarki ki tankade sai ki dauko attaruhu,
    Gishiri da albsanki ki wanki kiyi grating dinsu saiki xuba acikin fulawarki sai ki dauko Maggi Albasa, ki xuba saiki dauko kwanki kifasa kixuba akai saiki kwaba da dan ruwa ruwa ba sosai ba saiki dauko kaskonki ki dora Kan huta saiki fara soyawa saiki dinga dangwala da yajinki Mai dadi😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
teemah
teemah @cook_14285809
on
Kano
chicken shawarma
Read more

Comments

Similar Recipes