Cooking Instructions
- 1
Zaki wanke kazan ki ki gyara kisa a tukunya,ki yanka albasa mai dan yawa ki zuba sannan ki daka cittanki dan dai-dai ki zuba sai ki rufe ki dora a wuta.
- 2
Idan ya samu mintuna ya fara tafasa sai ki dauko garin daddawan ki rabin tea spoon sai ki zuba ki kawo tafarnuwa kisa kidan say gishiri kadan sai ki rufe.
- 3
Idan ya samu kamar min tuna 10-15 sai ki kawo mai kidan zuba sannan ki zuba duk nau'in kayan kamshin da kike bukata. Sannan ki kawo albasan ki mai yawa da kika markafa tare da attarugu sai ki zuba sannan ki rufe. Sai ki dan rage wuta ki barshi ya karasa. Serve and enjoy
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
Soyayyar kaza😋 Soyayyar kaza😋
Inason soyayyar kaza musamman idan aka saka mata Kayan qamshi Fatima Bint Galadima -
-
-
-
-
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8581573
Comments