Shinkafa jollof da cucumber da naman rago

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Crunchy_traits
Crunchy_traits @cook_17801276
Kaduna State

Jollof din shinkafa da cucumber da naman rago #kitchenhuntchallenge wannan girkin yanada matukar dadi gashi da saukin yi da kuma kara lafiya da kuzari a jiki shiyasa nayi zankuma nunamaku yada nayi don kuma Ku ampana dashi

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki gyara ki wanne ki jajjaga kayan miyanki su timatir, attarigu da kuma albasa

  2. 2

    Sai kizuba a cikin tukunya kibari ruwan yatsotse sai kizuba man gyada kiyita juyawa inkinga yakusan fara soyuwa kisa citta da gishiri da sauran kayan kamshinki

  3. 3

    Kiringa juyawa har sai yasoyu daya soyu saiki tsaida ruwa kizuba maggi da curry

  4. 4

    Idan ruwan yatafasa saiki debo shinkafarki ki wanketa da ruwan zafi amma sai tajiku a ruwan zafi zaki wanke sai kizuba ta cikin ruwan

  5. 5

    Inkinzuba kijuya saikibarta tai ta tafasa

  6. 6

    Idan ta tafasa tatafasa harta dahu ruwan ya tsotse sai ki sauketa akan wuta ki zuba a paranti

  7. 7

    Kisamu naman rago ki wanke kizuba ruwa, citta, kayan kamshi da maggi kidaura akan wuta yaita tafasa

  8. 8

    Idan yafara dahuwa sai kizuba jajagagen atarigu da albasa da tumatir kijuya

  9. 9

    Saiki rufe tukunyar yadahu inyadahu ki sauke ki kashe wutar kizuba a paranti

  10. 10

    Kisami cucumber ki kiwanketa ki yanka kibare koren dake bayanta kicire abun tsakiyar ki nerashi a plate kusada shinkafar da kuma namarago

  11. 11

    Shikenan shinkafarki da naman rago da cucumber ta kammala sai aci lafiya. Xako iyaci da lemu kamar fruit drink, fanta, coke dayawa dai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Crunchy_traits
Crunchy_traits @cook_17801276
rannar
Kaduna State
I enjoy cooking in fact its my hubby. my only wish is to create recipes of my own which am aiming at now
Kara karantawa

Similar Recipes