Golden yam

Sa'adatu Kabir Hassan
Sa'adatu Kabir Hassan @cook_17842274

Mijina Yana son golden egg musanman idan na Mai da onion source.hmm Sai kin gwada.

Golden yam

Mijina Yana son golden egg musanman idan na Mai da onion source.hmm Sai kin gwada.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko Zaki samu roba ki zuba ruwa a ciki Sai ki dakko doya madai-dai ciya kifere bayan kin yayyanka irin yankan da kike so.sai ki wanke ki zuba a tukunya kisa Maggi da Dan gishiri kadan ki daura awuta ya dahu karki cika ruwa aciki.

  2. 2

    Bayan ta dahu Sai kizuba a gwagwa sauran ruwan ya tsane, Sai ki daura Mai a wuta ki Dan said yar albasa ta soya Mai din. Dama kin fasa kwanki a get Sai ki rinka dakko doyan kina tsomawa a ruwan Kwan kina sawa a Mai idan ya soyu Zaki ga yayi golden brown Sai ki kwashe a want abun tsanewa. Zaki iya ci da shayi ko juice Mai sanyi...Dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sa'adatu Kabir Hassan
Sa'adatu Kabir Hassan @cook_17842274
rannar

sharhai

Sa'adatu Kabir Hassan
Sa'adatu Kabir Hassan @cook_17842274
Kamar Karin kumallo nidai nafiso nayi dashi

Similar Recipes