Kunun aya

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901

Kunun yana da dadi musamman da sanyi 😋

Kunun aya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Kunun yana da dadi musamman da sanyi 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti ashirin
Mutum biyu
  1. Aya
  2. Sugar
  3. Madarar kunun aya
  4. Dabino
  5. Kwakwa
  6. Kankara
  7. Citta
  8. Kaninfari

Umarnin dafa abinci

Minti ashirin
  1. 1

    Da farko na gyara ayata ya jikata kmr minti goma

  2. 2

    Sena gyara dAbino da kwakwa na zuba a blender da ayar sena zuba citta da kaninfari sena zuba ruwa ydd zemin sena markada sosai

  3. 3

    Se na dauko robA na tace nasa sugar da kankara da madarar kunun aya na juya sosai shiekan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901
rannar

sharhai

Similar Recipes