Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke kazar nasa a tukunya nasa Maggie gishiri da albasa da citta ya sulalala

  2. 2

    Na jajjaga kayan miya na zuba akan kazar nasa ruwa nasa dakakkiyar tafarnuwa na qara Maggie nasa curry na rufe da yai na sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Zainab Lawan
Zainab Lawan @cook_17531098
rannar

Similar Recipes