Dankali hausa da dankali tarawa da miyar Albasa

Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
Kaduna State..

Ina son dankali sosai dana hausa dana turawa.. #MGTC.

Dankali hausa da dankali tarawa da miyar Albasa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Ina son dankali sosai dana hausa dana turawa.. #MGTC.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mint tualat
  1. dankali hausa guda biyu
  2. 8dankali turawa guda
  3. mai da suya
  4. albasa guda biyu
  5. attargu
  6. tattasai
  7. sandarin dandon
  8. kayan kamshi
  9. tumatir guda daya

Umarnin dafa abinci

mint tualat
  1. 1

    Ki fere dankali ki wanke sai ki zuba gishiri.ki daura mai a kasko indan yayi zafi sai ki zuba dankali ki barshi ya soyu.

  2. 2

    Miya ki yanka Albasa ki ajiye a gefe sai ki yanka attargu da tumtir da tattasai.sai ki zuba mai a abun suya sai ki zub kayan miya indan ya fara suyuwa sai ki zuba albasa ki zuba maggi da kayan kamshi ki barshi ya soyu sosai.miya take hadu.sai ki hada da dankali..🔥🔥

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
rannar
Kaduna State..
my name is shamsiyya sani from Kaduna, an married.cooking and baking is my hubby's.i love my kitchen so much..
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes