Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki daura ruwanki yatafasa ki wanke shinkafarki kizuba kisa gishiri innatayi luhuk kitaceta kibarta takafe
- 2
Ki wanke kayan miyanki ki markadasu kizuba mai atukunya da albasa ki soyasu kizuba markadan kisa kayan kanshi dasu maggi kijuya kibarta ta soyu sosai
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Shinkafa da miya
#pantry.A wannan yanayi da ake ciki na rashi kudi a hannu yasa na shirya wannan abincin da be bukatar kudi kasancewar Ina da komai. Alhamdulillah abinci yayi dadi. Allah ya shige mana gaba a cikin yanayin nan Ummu Aayan -
Shinkafa da miya
Shinkafa ba sai lallai fara ba zaki iya yinta da kayan lambo da Su kayan kanshi aci a matsayin shinkafa da miya Sumy's delicious -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Shinkafa da miya da salad
#sahurrecipecontest shinkafa na daya daga cikin abinda iyali na sukeso saboda dadinta musamman idan aka saka mata salad Kuma tana qara lafiya saboda ta qunshi sinadarae masu gina jiki a gareta na zabi nayi shinkafa a lokacin sahur saboda tanada riqe ciki Kuma Bata saka Shan ruwa idan kuka gwada zakuji dadinta Fatima Bint Galadima -
-
Dafadukan shinkafa da salad
Ina son dafadukan shinkafa garaugarau shi yasa nake yawan yi Ummu Khausar Kitchen -
-
-
-
-
-
Shinkafa da wake
Anty Jamila tace yau waye zae saka Mana girki a cookpad Wanda baya bukatar ka siya abu a kasuwa ??ma'ana dae kayi amfani da available ingredients da kk dashi a gida .Nace toh bari n duba naga me xn iya dafawa batare da nasiya komae ba 🤔sae na tuna Ina da dafaffan wake a fridge , ina da yankakken salad shima a fridge Ina da tumatir da albasa Ina da mai Ina da yaji kawae sae n yanke decision bari kawae nayi shinkafa da wake 💃 Zee's Kitchen -
-
-
Shinkafa da miya
shinkafa da miya Abincine da kusan ko wanne yare yakecinsakuma ya karbu sosai a duniya Sarari yummy treat -
-
-
Shinkafa da wake me karas
Ina son shinkafa da wake iyalina ma haka suna murna sosae duk ranar d na girka💃 Zee's Kitchen -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10582463
sharhai