Dafadukkan indomie da kwai

hadiza
hadiza @cook_18456037

Munji dadin wannan abbincin danida yarana #ssmk

Dafadukkan indomie da kwai

Munji dadin wannan abbincin danida yarana #ssmk

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Indomie kwai mangyada
  2. Albasa, 1
  3. tomatoes
  4. tarugu 5
  5. Magin indomie

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki daura ruwa atukunya kisa kwai yadahu idan

  2. 2

    Saiki bareshi kiaje sannan kiwanke tukunyanki sai kidauko kayan miyanki kiyayankasu dukka

  3. 3

    Saiki daura tukunyanki akanuta kizuba ruwa daidai

  4. 4

    Saiki kawo kayan miyanki kizuba kisa mangyada da kayan kanshi kisamagi

  5. 5

    Sai kibari yayita tafasa kammar minti biu

  6. 6

    Saikisa indomie idan yadahu sai kizuba

  7. 7

    Saiki kawo paranti kizuba kikawo kwai kiyayanka akai angama agwada agani

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza
hadiza @cook_18456037
rannar

sharhai

Similar Recipes