Gireba me madara

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. 1/2 cupSugar
  3. 1/2 cupMadara
  4. 1 tbsKantu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kayan hadi na

  2. 2

    Madarata

  3. 3

    Dafarko na zuba flour ta a container

  4. 4

    Nasa mai da butter na murjeta

  5. 5

    Nasa sugar na amma saida na dakashi yai laushi.

  6. 6

    Sannan asa madara a juya sosai

  7. 7

    Asa kantu a ludayi me fadi a zuba kayan hadin a danna kadan

  8. 8

    A kifata a hannu a hankali asa a farantin gashi.

  9. 9

    Asata a oven da wuta kadan a gasa tsawon minti 15

  10. 10

    Angama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadiza Sabo
Hadiza Sabo @cook_18494736
rannar

sharhai

Similar Recipes