Makaroni da sauce tare da coslo da kwai

Nusaiba Suleiman
Nusaiba Suleiman @cook_16704443
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Makaroni
  2. Kayan miya,
  3. mangyada,
  4. maggi,
  5. kayan kamshi,
  6. Kabeji,
  7. karot,
  8. Kokumba
  9. dafaffen kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zan daura ruwan zafi a tukunya idan yayi zafi sai na zuba makaroni na rufe idan ya dafu,sai na saukar na tsiyaye makaroni a gwagwa na aje

  2. 2

    Zan daura mangyada a tukunya na sa albasa inda ya sowu yayi kamar kallar brown sai na zuba kayan miya dama na riga na markade su,na zuba maggi,kayan kamshi...sai na dauki lkc Ina motsawa har ya sowu na saukar

  3. 3

    Xan yanke kabeji,karot.. Na hadasu guri guda na zuba Cosmo daidai yanda nike su...Da dafaffen Kwai na daura a saman macaronin

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Suleiman
Nusaiba Suleiman @cook_16704443
rannar

sharhai

Similar Recipes