Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4kwai
  2. 1maggi star
  3. mangyda 2spoon
  4. 2albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Sai ki fasa kwai a kwano ki yanka albasa da attarugu ki hada da maggi ki kada sosai inkina so ki ragimai karni zaki sa mai citta kadan

  2. 2

    Dama kinsa non stick ya dau zafi sai kisa mai inyayi zafi sai ki xuba ki ragi stove dinki ko gas dan kar yakoni inyayi sai ki juya shima

  3. 3

    Yasoyu sai ki kwashi a plate

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mrs Sani
mrs Sani @hassy20
rannar
plateau jos
tukunyana itace madubi na
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes