Tura

Kayan aiki

2 hours
#2209jos
  1. 4 cupsfulawa
  2. yest teaspoon
  3. kanwa
  4. 4 cupsruwa zafi
  5. maggi mix
  6. newspaper
  7. 3 cupsmai
  8. attarugu
  9. albasa
  10. tumatur
  11. nama
  12. r

Umarnin dafa abinci

2 hours
  1. 1

    Zaki samu rariya mai tsafta kitankade fulawarki acikin ruba mai tsafta yakasanci murfi zai rufishi rub

  2. 2

    Bayan kintankade sai ki zuba yest din akan fulawar ki juyasu tare dan yabi ko ina shi yeast din yabi

  3. 3

    Sai ki kawo ruwa mai dumi ba wanda zaki kone ba aa dan dede de di sai kifara gwabawa kina zuba ruwa kina juyawa har ya kwabo kar yayi guda guda sai kibuga dan yatashi da wuri s

  4. 4

    Sai ki samu gu mai dumi kisa a wajan note idan ina so yatashi da wuri kuma ba rana sai in kwaba a food flask to dumin food flask zai sa yayi saurin tashi ko ki nimi bargo ki rufa mai zai tashi nan danan

  5. 5

    Sai inhada kayan miya na in markada dama oh ready nadoraf tafashinf nama na a wuta aman ni nafiyi da kashi mai nama ajikin shi yafi dadi a miyar funkaso

  6. 6

    Inyadahu sai insa manja insoyesu tari da kayan miyan shikinan sai na barshi yayyita dahuwa kunsan tumatur na da ruwa ajikin shi to bai da bukatar karin ruwa sai ki kawo maggi mix kisa kijuya sai ki rufi nan da 15minit ya dahu sai ki sauki ki

  7. 7

    Sai ki duba kwabinki ya tashi kuwa inyatashi zakiga ya cika roba ko ya hauro sama ya wucci yanda kika kwaba

  8. 8

    Sai ki juya sosai inyayi ruwa kisaki kara mai fulawa dan ta daurishi dan kar yasha miki mai sai ki duga ruwan kanwa kadan dama kin ajiyi ruwan wanki hannu a gefi dan zai dunga miki danko

  9. 9

    Dama kindora manki a wuta yana zafi kinsoya albasa yarkadan

  10. 10

    Sai ki fara diba kaman haka kina fadada shi.kisa yatsan ki.kun zuba wa amai ki bula tsakiyar

  11. 11

    Sai ki barshi ya soyu aman karkibari yakoni kina yi kina juyawa dan bai da wuyan soyuwa

  12. 12

    In yayi kaman haka sai ki kwashi kisa a kwandon tsamiwa dan mai ya digi

  13. 13

    Inya digi sai kisa paper barking inbabu kisamu jarida mi kyau ki shinfida akasan flask dan kar yajiki shiyasa akisa shi a takarda kasa da sama

  14. 14

    Kinga na juyi aciki da haka karkigam

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mrs Sani
mrs Sani @hassy20
rannar
plateau jos
tukunyana itace madubi na
Kara karantawa

sharhai

mrs Sani
mrs Sani @hassy20
su sa ido sosai akan resipe sukaranta dakyau Allah ya taimaka

Similar Recipes